Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1958. A watan yuni; ranar 29 a 1958: Brasil da Sweden suna buga kwallo a minti na 55. Pelé ya karbi kwallo da kirjin sa ya wuce mai tsaron fili ya kuma tura kwallon da karfi da yaji zuwa cikin raga. Shafin A (hoto a hannun hagu tare da sauti) Shafin B (amma babu sauti) |
|
Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1970. A watan yuni; ranar 21 a 1970: Brasil da Italiya suna buga k'wallo a minti na 18. An fara wasa da jefa kwallo ciki an kuma karasa ta da buga kwallo da kai mai ban mamaki. Shafin A (hoto a hannun hagu tare da sauti) Shafin B (mai hotuna baki da fari, amma babu sauti). |
|
Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1970. A watan yuni; ranar 21 a 1970: Brasil da Italiya suna buga k'wallo a minti na 86. Pele bai buga kwallaye a raga kawai ba, amma yana iya tura kwalo zuwa gayan wasa kamar Irin wannan na ckin hoton bidiyo. |
www.digits.net
7/1996