Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1958.
A watan yuni; ranar 29 a 1958: Brasil da Sweden suna buga k’wallo a minti na 55.

Pelé ya karb’i k’wallo da k’irjin sa’ ya wuce mai tsaron fili ya kuma tura k’wallon da karfi da yaji zuwa cikin raga.

Shafin A (hoto a hannun hagu tare da sauti)
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime

Shafin B (amma babu sauti)
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime
Shafi na MPEG

Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1970.
A watan yuni; ranar 21 a 1970: Brasil da Italiya suna buga k'wallo a minti na 18.

An fara wasa da jefa k’wallo ciki an kuma k’arasa ta da buga k’wallo da kai mai ban mamaki.

Shafin A (hoto a hannun hagu tare da sauti)
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime

Shafin  B (mai hotuna baki da fari, amma babu sauti).
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime
Shafi na MPEG

Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1970.
A watan yuni; ranar 21 a 1970: Brasil da Italiya suna buga k'wallo a minti na 86.

Pele bai buga k’wallaye a raga k’awai ba, amma yana iya tura kwalo zuwa ga’yan wasa kamar Irin wannan na ckin hoton bidiyo.

Shafi na AVI
Shafi na Quicktime

getmediaplayer.gif (927 bytes)

guestbook.jpg (6475 bytes)guestbook_text.jpg (7936 bytes)

 



      

 




digits.net
www.digits.net
7/1996