Hoton Bidiyo
Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1958.
A watan yuni; ranar 29 a 1958: Brasil da Sweden suna buga kwallo a minti na 55.
Pelé ya karbi kwallo da kirjin sa ya wuce mai tsaron fili ya kuma tura kwallon da karfi da yaji zuwa cikin raga.
Shafin A (tare da sauti)
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime
Shafin B (amma babu sauti)
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime
Shafi na MPEG
Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1970.
A watan yuni; ranar 21 a 1970: Brasil da Italiya suna buga k'wallo a minti na 18.
An fara wasa da jefa kwallo ciki an kuma karasa ta da buga kwallo da kai mai ban mamaki.
Shafin A (tare da sauti)
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime
Shafin B (mai hotuna baki da fari, amma babu
sauti).
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime
Shafi na MPEG
Gasar Cin Kwaf na Duniya a 1970.
A watan yuni; ranar 21 a 1970: Brasil da Italiya suna buga k'wallo a minti na 86.
Pele bai buga kwallaye a raga kawai ba, amma yana iya tura kwalo zuwa gayan wasa kamar Irin wannan na ckin hoton bidiyo.
Shafi na AVI
Shafi na Quicktime
Komawa Shafi Na Farko | Harshe | Tarihin Rayuwa | Tarihin Rayuwa (tarihi da rubutu) | Hotuna | Hotuna (tarihi da rubutu) | Hoton Bidiyo | Hoton Bidiyo (tarihi da rubutu) | Wad'anda Suka Bada Gudummawar Had'a Wannan Shafi | Guestbook | Guestbook (tarihi da rubutu) | E-Mail Emilio | E-Mail Hadiza Hamza Johnson
Português brasileiro | Castellano argentino | Italiano | Harshen Hausa | Suomen Kieli | Bahasa Indonesia | Esperanto | American English
www.digits.com
7/1996